BADAKALAR WULAKANTA ALQUR’AN: Shawara Ga Wadanda Ake Zargi Da Mu kan Mu

Zargin walakantarda Alqurani da akeyi ga wadannan jerin mutane: Hon. Ibrahim Tanko Chairman na Gusau, Hon. Mainasara Salisu Chairman Ward APC S/Gari Gusau da Hon. Ashiru Gusau Kansila S/Gari Ward. Wallahi ba karamin musifa bane, dole mu kare martabar Allah da maganar sa matukar muna son kawaunan mu da rahama. Innalilahi wainna ilaihi rajiun, lallai…

Read More

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Yi Garkuwa Da Malamin Kwalejin Ilmi Dake Maru

A jiya da misalin karfe goma sha daya zuwa sha biyu na dare aka yi garkuwa da wani Malamin kwalejin ilmi (COE) dake Karamar hukumar mulki ta Maru mai suna malam Nura Muhammad anka a shida wasu yara guda ukku a kan hanyar su ta zuwa gida daga Mafara zuwa Anka bayan sun kammala cika…

Read More

Matsalolin Da Suka Addabi Jihar Zamfara, Ga Babban Dalili.

Ko shakka Babu Alummar Jihar Zamfara Basu taba Haduwa da Bala’in da Ya Girgiza su Ba kamar musibar da taffaru a kwanan Baya ta jefa littafin Allah a cikn Shadda. Kuma Tsakani da Allah da Ace Shuwagabannin mu,da yan majalisun mu dake Majalisar tarayya Alummar Zamfara da kuma cigabn jihar Zamfara ke Gaban su da…

Read More

Tallafin JAMB Ne Kurum Zai Taimaki Matasan Zamfara Su Bunkasa Karatun su?

Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau Sunan jaharmu ya fara da Z kusa a bangaren komi mu ne Z. Wanda ke nuna an barmu baya matukar gaske, ta kowane fanni na Rayuwa. Babban Abunda ke ci mini tuwo a kwarya a yanzu shi ne, Abu biyu. Na farko rashin aikin yi ga ‘yan uwa…

Read More

Tausayin Da Na Ke Ji Wa Ganduje – Yasir Ramadan

Wato wannan sa-toka sa-katse da ake yi tsakanin mutanan Kwankwaso da na Gwamna Ganduje na daya daga abinda yake bani mamaki kuma yake daure min kai, kai gaskiya yana kara sanyawa ma siyasa ta bani tsoro. Babban abinda yake bani tsoro shi ne yadda wasu ‘yan siyasa ke yin Butulci da Bita-da-kulli kuma har hakan…

Read More